Kalli yadda aka yi wa motar Man City ruwan kwalabe a Liverpool

Kocin Manchester City Manel Estiarte ne ya dauki bidiyon daga cikin motar a lokacin da suke isa filin wasa na Anfield.