Yi hasashen wanda zai ci gasar kofin duniya ta 2018 ta manhajar BBC

Shin za ka iya hasashe da zai yi daidai game da wanda zai ci kofin duniya a Rasha a 2018? Wadanne tawagogi ne za su wuce matakin rukuni-rukuni? Yi hasashe sannan ka raba a manjar wasa ta BBC.

Sabunta manhajar shiga intanet dinka wato browser don ganin wannan sako.