Hotunan Atisayen Super Eagles kafin wasansu da Croatia

Super Eagles na Najeriya Hakkin mallakar hoto Getty Images

Super Eagles na Najeriya suna shirin fafatawa da Croatia a wasan rukuninsu na D a gasar cin kofin duniya a Rasha.

Najeriya za ta yi fatan samun maki uku a wasan farko kafin wasanninta na gaba da Iceland da kuma Argentina a rukunin D.

Ana ganin rukunin D wanda ya kunshi Najeriya da Argentina da Croatia da Iceland ya fi sauran zafi, wanda ake kira rukunin mutuwa.

Lashe wasan farko na da matukar muhimmaci ga Super Eagles, domin kamar zakaran gwajin dafi ne ga sauran wasanninta.

Ga wasu hotunan atisayen Super Eagles na Najeriya kafin fafatawarsu da Croatia:

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Reuters