Hotunan wasannin Olympics na dagwalo a kasar Jamus

Garin Brunsbüttel wanda ke gabar teku a arewacin kasar Jamus ya gudanar da wasannin Olympics na kwato-kwato karo na 13 a bana.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto AFP

An fara gudanar da wasannin ne a shekarar 2004, kuma kungiyoyin 'yan wasa kimanin 40 daga kasar Jamus da wadansu kasashe makwabta suke fafatawa a gasar a cikin dagwalo a gabar kogin Elbe.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto Reuters

Ana yin wasannin ne a ranakun karshen mako, cikin wasannin da ake yi har da kwallon kafa da volleyball da kuma kwallon hannu inda 'yan wasa suke jikewa da dagwalo daga ka zuwa kafa.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto AFP
Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto AFP
Presentational white space

Har ila yau akwai wadansu wasanni iri-iri da ake yi a gasar.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto Reuters

Akwai kuma wasu wasannin da ake yi, inda 'yan wasan suke jigilar kwashe wadansu abubuwa daga wani bangare zuwa wani a gabar tekun arewacin Jamus.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto Reuters
Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto EPA

A ranar Asabar, an yi wasan wuta a wani bangare na bikin fara wasannin Olympics din na dagwalo.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto Wattoluempia

Manema labarai da dama sun halarci wasanni, inda aka kiyasta yawansu ya haura 400.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto EPA
Presentational white space
Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto EPA
Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto AFP

Wasannin Olympics din suna da take biyu: "wasanni a cikin dauda don kyakkyawar niyya" da kuma "karfin da zai doke cutar cancer".

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto Reuters

Tun daga shekarar da aka fara wasannin, an tara kudi da ya kai Yuro 330,000 don taikawa masu fama da cutar cancer da iyalansu a yammacin gabar tekun jihar Schleswig-Holstein da ke kasar Jamus.

Daya daga cikin cibiyoyin da suka amfana da wannan tallafi ita ce cibiyar West Coast Cancer Counselling wadda aka kafa a garin Brunsbüttel a shekarar 2015.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto AFP

Ana kiran 'yan wasan da ke fafata wa a gasar Olympics dagwalo da sunan wattlets, masu shiryawa kuma wattikanos.

Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto EPA
Presentational white space

'Yar jarida Panagiota Petridou (wadda hotonta ke kasa) tana cikin wadanda suka shiga wasannin.

German TV host Panagiota Petridou is seen covered with mud Hakkin mallakar hoto AFP
Competitors take part in the 2018 Mud Olympics in Brunsbüttel in northern Germany Hakkin mallakar hoto Wattoluempia

.

Labarai masu alaka