Kun taba ganin mai ikirarin sa wa a yi ruwan sama?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun taba ganin mai ikirarin sa wa a yi ruwan sama?

A wasu al'adu a Najeriya, ana daukar hayar masu "tunkudo ruwan sama" ko masu "sa wa a yi ruwan sama" domin sa wa a yi ruwa ko kuma tsayar da ruwa.

Duk mai son a yi ruwa ko a tsayar da ruwan sama giya da goro kawai zai bayar, sai a yi masa kulumboton ruwa.

Labarai masu alaka