Mohamed Salah: Dan takarar gwarzon dan kwallon Afirka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mohamed Salah: Dan takarar gwarzon dan kwallon Afirka na BBC

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ga dan bayani kan daya daga cikin 'yan takarar wato dan wasan Masar da Liverpool, Mohamed Salah.

'Yan takarar na wannan shekara su ne Medhi Benatia (Moroko), Kalidou Koulibaly (Senegal), Sadio Mane (Senegal), Thomas Partey (Ghana) da kuma Mohamed Salah (Masar).

Latsa nan don ka zabi gwaninka

Za a rufe kada kuri'ar ranar 2 ga watan Disamba karfe 8 na dare agogon GMT.

Za a sanar da wanda ya yi nasara ranar 14 ga watan Disamba.