Hotunan yadda Real Madrid ta lashe kofin duniya

Real Madrid

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

Kofin duniya na hudu ke nan da Real Madrid ta lashe

Real Madrid ta lashe kofin duniya na kungiyoyin kwallon kafa karo uku a jere bayan ta lallasa Al Ain ta Abu Dhabi ci 4-1 a wasan karshe a ranar Asabar.

Modric da Llorente da Ramos ne suka ci wa Real Madrid kwallayen a ragar Al Ain.

Yanzu kofin duniya na hudu ke nan da Real Madrid ta lashe, inda ta sha gaban Barcelona da tazarar kofi daya.

Yadda Real Madrid ta yi bikin lashe kofin

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

Kofi na farko ke nan da Solari ya lashe a Madrid

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Reuters