Pillars ta hada maki uku a kan Yobe

Kano Pillars Hakkin mallakar hoto Zaharadden Sale

Kano Pillars ta samu maki uku a kan Yobe Desert Stars bayan da ta yi nasarar doke ta 3-1 a wasan mako na takwas da suka fafata a filin wasa na Sani Abacha a ranar Lahadi.

Pillars ta ci kwallaye ne ta hannun Rabiu Ali da Chinedu Sunday da kuma David Ebuka, yayin da Yobe ta zare daya ta hannun Philip Auta.

Sauran sakamakon wasannin da aka buga:

  • Kwara Utd 1-0 Wikki
  • Enyimba 1-0 Remo Stars
  • MFM 3-2 Tornadoes
  • Plateau Utd 1-0 Go Round
  • El-Kanemi 1-0 Abia Warriors
  • Heartland 1-1 FCIU

Labarai masu alaka