Manchester City ta lashe kofin Carabao

Man City ta lashe kofin Carabao

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto,

Karo hudu ke nan da City ke lashe kofin a kaka shida

Manchester City ta lashe kofin Carabao karo na biyu a jere bayan ta doke Chelsea a bugun fanariti.

City ta doke Chelsea ne 4-3 a bugun fanariti bayan kammala lokacin wasan da karin lokaci babu wanda ya ci wani a Wembley.

Karo na hudu ke nan da City ta lashe kofin a kaka shida a yayin da take kokarin shiga sahun kungiyoyin da suka lashe gasar saau shida.

Ga hotunan yadda aka yi fafatawar

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images