Yadda Valencia ta haramta wa Barcelona Copa del Rey

Valencia ta doke Barcelona Hakkin mallakar hoto Reuters

Valencia ta lashe Copa del Rey bayan ta doke Barcelona 2-1 a wasan karshe da suka fafata ranar Asabar.

Barcelona da ke harin lashe kofin sau biyar a jere, tun kafin hutun rabin lokaci Valencia ta dura mata kwallaye biyu.

Kevin Gameiro da Rodrigo ne suka ci wa Valencia kwallayenta a ragar Barcelona

Bayan an dawo hutun rabin lokaci ne kuma Messi ya jefa kwallo daya ana minti 73 da wasa.

Wannan ne karon farko da Valencia da daga wani babban kofi tun a 2008.

Yadda Valencia ta doke Barcelona

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images

Labarai masu alaka