Yadda aka nade tabarmar Majalisar Najeriya ta 8
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda aka nade tabarmar Majalisar Najeriya ta 8

A ranar Alhamis ne aka rufe Majalisar Tarayyar Najeriya ta 8 da ke a Abuja.

Wannan ya zo ne bayan cikar wa'adinta na shekara hudu kamar yadda doka ta tanada.

A mako mai zuwa wato a ranar Talata 11 ga watan Yunin 2019 ne ake sa ran za a sake bude majalisar ga zababbun sanatoci da 'yan majalisar wakilai, inda za su zabi shugabanninsu domin tafiyar da ayyukansu.

BBC ta halarci nade tabarmar majalisar inda muka zan ta da wasu sanatoci da 'yan majalisa a kan kalubale da nasarorin da majalisar ta samu.

Labarai masu alaka