"Naman maciji yafi na kaza dadi"
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Naman maciji ya fi na kaza dadi'

  • Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

BBC ta yi hira da wata mata mai sayar da naman maciji a jihar Legas wacce ta bayyana cewa naman maciji ya fi na kaza saboda wasu dalilai.

Labarai masu alaka