Shagon 'Yansanda da Shagon Yalo Dansuru
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shagon 'Yansanda da Shagon Yalo Dansuru

Wasannin damben gargajiya da aka yi a safiyar Lahadi a Dei-Dei da ke Abuja, Najeriya ajon Sanin Gidan Dan Kande.

Wasannin da aka yi kisa:

  • Bahagon Garkuwan Cindo ya doke Garkuwan Mutan Karmu
  • Usher ya buge Shagon Fatalwa
  • Bahagon Shagon 'Yansanda ya kashe Shagon Yalo DanSuru

Wadanda babu kisa:

  • Shagon Ali Kwarin Ganuwa da Shagon Matawallen Kwarkwada
  • Garkuwan Musan Kaduna da Taufik Garkuwan Ebola

Wasan da aka yi takaddama:

  • Bahagon Dan Mutuwa da Dan Aliyun Langa-Langa