Wasannin karshen mako a nahiyar Turai

A

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

Burnley za ta fafata da Chelsea

A karshen wannan makon za a fafata a wasanni daban-daban na nahiyar.

Ga wasu daga cikin wasannin da za a fafata a ranar Asabar.

Gasar firemiya ta Ingila

 • Manchester City da Aston Villa
 • Brighton & Hove Albion da Everton
 • Watford da AFC Bournemouth
 • West Ham United da Sheffield United
 • Burnley da Chelsea

Gasar Serie A ta Italiya

 • Lecce da Juventus
 • Internazionale da Parma
 • Genoa da Brescia

Gasar Bundesliga ta Jamus

 • Bayern München da Union Berlin
 • Hertha BSC da Hoffenheim
 • Freiburgda RB Leipzig
 • Schalke 04 da Borussia Dortmund
 • Paderborn da Fortuna Düsseldorf
 • Bayer Leverkusenda Werder Bremen