Kun san uwar shahidan kasar Sudan?

Kun san uwar shahidan kasar Sudan?

Ku kalli wannan bidiyo ku saurari yadda mahaifiyar wani matashi ta ji lokacin da aka kashe danta a zanga-zanga.