Aston Villa ta sayi dan wasan Leicester

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Richie De Laet lokacin tare da 'yan wasa

Kulob din Aston Villa ya rattaba hannun wajen sayen dan wasan Leicester, Richie De Laet a kan kudin da ba a bayyana ba.

Dan wasan, mai shekara 27 wanda dan Belgium ne ya koma Aston Villa a kwantaragin shekara uku.

De Laet ne dai dan wasa na bakwai tun bayan da aka nada shi a matsayin kocin kungiyar a watan Yuni.

Lokacin da De Laet Leicester ya ci Aston Villa a wasan da suka yi 3-2 a watan Satumbar da ya gabata.

Labarai masu alaka